Hanyoyi biyu da zaka siya data me sauki
MTN DATA
Barkanku da wannan lokaci a yaune zamuyi muku bayani akan yadda zaku siya data a Layin MTN cikin dauki.

Hanyoyin guda biyu ne akwai Wanda ake kira da welcome back data shine Wanda zaka siya 4Gb dubu daya 1Gb Dari biyu saikuma 250mb naira Dari.                     
Hanya tabiyu kuma itace night plan Wanda wasu suka Santa da night bundle ko night browsing.

WELCOME BACK DATA

Ita welcome back data ba kowane layi bane yakeyi amma yawanci zakuga tsohon layi yafiyi amma Kuma sabon ma idan kukayi za'a saikuga yayi.

YA AKE SIYA ?

Yanda ake siya babu wahala zaka danna *131*65# saika kira zasu nuna maka na farko shine 4Gb din shine dubu daya nabiyu kuma 1Gb shine Dari biyu shikuma na uku 250mb naira Dari.

Idan ka danna kasiya karka manta ka cire auto renew saboda gudun karsu kara siyar maka idan bakayi niyya ba idan kuma kanaso zaka iya barinshi datarka tana karewa idan da kudi zasu sitar maka.

YAYA DADEWANTA YAKE

Idan kasiya 4Gb zatayi maka wata daya amma ita 1GB sati daya tayi expire sai kuma 250mb kwana daya yakeyi.

NIGHT PLAN

Shi night plan anayinsa ne misalin shabiyu na dare zuwa biyar din asuba shikenan datar ta kare ko kayi amfani ko bakayi ba.

Tabbas datan yanada sauki  sosai amma kuma bashida dadewa sosai yanayin awa biyar shikenan yayi expire ma'ana yagama aiki.

YA AKE SIYA 

Yanda ake siya shine ka danna *406# zakaga na Hudu shine night browsing din amma kuma idan layinka ba MTN Pulse bane bazeyi ba ka tabbatar yana MTN pulse ne.

NAWANE FARASHIN DATAR 

Yanda farashinsu yake shine :

250MB = N25

500MB = N50

Amma kuma iya abinda zaka iya siya shine 500MB zaka iya siyan 250 ka kara siyan 250 kuma zaka iya siya lokaci daya.

Wanda yakeso yakoma MTN pulse domin samun wannan data me dauki saiya danna *406# zakaga migrate to pulse saika shiga kayi migrating shikenan.

Ku kasance da shafin zazzaumedia a kullum domin samun ingantattun labarai.