Tayadda zakayi browsing kyauta


Yadda zakayi free browsing kyauta ba tare da data ba ko kudi, wannan shi muka kawo muku a yau domin irin duba da yanayin da muke ciki na tsadar data.


                         

Mukaga ya dace mu samo hanyar dazakuyi browsing kyauta cikin sauki batare da ko sisinka ba zakayi kamar yadda data take aiki a wata.

Matukar kuka tsaya kuka karanta dakyau to tabbas zaku amfana zaku ringa browsing kyauta a maimakom datar da zaku ringa siya a wayoyinku.

Ita wannan hanyar da muka kawo muku wani application ne ma android ma'ana manhaja wanda baya budewa a karamar waya dole sai kanada android.

Sunan application din Tweakware shi wannan application din kyauta ne ba'a bukatar kudi kafin kayi download kokuma kafin ka budeshi shi kyauta ne.

Idan kana bukatar wannan application ba saikasha wahalar komai ba zakayi downloading dinshi ma'ana ka saukeshi a kan wayarka kayi installing dinsa Download the application here.

Bayan kayi installing dinsa ya hau kan wayarka shikenan zaka iya samun damar yin wannan browsing din kyauta yanzu zamuyi bayanin yadda zakuyi komai.

Abunuwan da ake bukata shine layin MTN Wanda babu data a cikinsa sannan saika Shiva cikin application din saika shiga select server saika zaba ta farko domin tafi kyau.

Nabiyu kuma bayan kayi selecting din server din daga kasa zakaga wani wuri select tweak amma da farko zaka ganshi ansa none saika zaba na MTN idan ka zaba saika danna connect.

Bayan ka dannan connect zakaga yana loading ma'ana yana connecting saika jira kadan kana ganin yasa connected to shikenan yayi zakaga alamar mukulli a gefen wajen service din wayarka.

Saikayi minimize kafito amma karkayi cancel dinsa minimize kawai zakayi saika bude browsing dinka zakaga yabude kawai.

Amma kuma ka Ku tabbatar kunyishi kamar yanda yake idan kayi kuskure guda daya bazaiyiba don haka kanatsu kayi dakyau.

Ku kasance da shafin zazzaumedia.com.ng a kowacce rana domin samun labarai a kullum muna godiya.