Yadda labarin kwallon kafa ya kasance.ZAN DAWO DA MARTABAN TOTTENHAM A CEWAR P0CHETTINO.


Kociyan kungiyar kwollon kafa ta tottenham mauricio pochettino , yace ba shida wata damuwa a rade raden koransa daga aiki duk da rashin kokarin  da kungiyarsa takeyi a 'yan kwanikin nan.

Tottenham tayi rashin nasara da ci uku 3 da nema a hanun kungiyar kwollon kafa ta brighton albio ranan asabar biyo bayan shan kashi da tayi cikin mako duga da ci 2 =7 a hanun bayern munich a gasar zakarun turai ta champions league.

Haka zalika ancire kungiyar daga gasar kofin karabao cup a bugun fenareti a watan daya gabata inda colchester me buga gasar league two 2 tayi waje da ita a wasan zagaye uku na gasar,

dlDa aka tambeshi ko yana da wata damuwa game da aikinsa , pochettino yace sam bai damuba, abunda ke damunsa shine rayuwa, ba kwollon kafa ba kuma yana fatan komi zai koma daidai nan gaba kadan

Wayake magana a wajen wani taron manema labarai bayan wasa na ranan asabar pochettino yakara da cewa watarana ka iya nasara a kwollon kafa watarana kuma ka sha kashi sobada haka babu abun damuwa.

Wu masalarmu kawai nasara, nasara kuma haka ta yabon kowa da kowa amma a wasa biyu da suka gabata kowa yaji ajikinsa sai de bana son yin maganar da bata dace ba ko kuma dadin baki.

In ji pochettino rashin nasara a baya bayan nan tana nufin Tottenham wadde take buga zakarun turai  ta champions league ta samu maki 11 daga wasanni 24 a wanan kakar kuma ta gaza cin wasa ko daya cikin 10 na waje a firimiya.

Easan karshe da taci shine wanda taci fullham 2-1 ranan 20 ga watan janairu kuma daya da tayi rashin nasara a wasanni 17 dukkanin wasa a shekarar 2019  sama da ko wacce kungiya mai  buga babbar gasa a ingila.

Haka zalika abin yakara ta,azzara ne saboda rashin tabbas na wasu manyan taurarin 'yan wasanta da suka hada da eriksen da bertoghen da alderweield duka suna shekarun karshe na kwantiraginsu .

kwollon kafa baki daya ta danganci jajircewa ne da kuma daukar mataki, sanan kuma idan abubuwa basu tafi yanda yakamata ba kada kabuya kuma muma abinda zamuyi kenan mukawo karshen matsaloli sa.

Kociyan kungiyar kwollon kafa ta tottenham mauricio pochettino , yace ba shida wata damuwa a rade raden koransa daga aiki duk da rashin kokarin  da kungiyarsa takeyi a 'yan kwanikin nan.


Da aka tambeshi ko yana da wata damuwa game da aikinsa , pochettino yace sam bai damuba, abunda ke damunsa shine rayuwa, ba kwollon kafa ba kuma yana fatan komi zai koma daidai nan gaba kadan

Mu masalarmu kawai nasara, nasara kuma haka ta yabon kowa da kowa amma a wasa biyu da suka gabata kowa yaji ajikinsa sai de bana son yin maganar da bata dace ba ko kuma dadin baki.

In ji pochettino rashin nasara a baya bayan nan tana nufin Tottenham wadde take buga zakarun turai  ta champions league ta samu maki 11 daga wasanni 24 a wanan kakar kuma ta gaza ci.

TOTTENHAM TAKAI TAYIN KARSHE GA KUNGIYAR KWALLON KAFA TA REAL MADRID AKAN CRISTIN E.

Christian ericsin yaso tsallakawa kungiyar kwallo kafa ta real madrid a kakar wasan data gabata.

Tottenham tayiwa dan wasan masu kudi £75m itakuma kungiyar ta real madrid tana ganin dan wasan yayi tsada duba da yanayin da suke gani na kwanturaginsa ya kusa karewa a Tottenham din.

Yan zu shekara daya ya rage masa a Tottenham shiyasa yanzu suka kai tayi ga real madrid saboda gudun kada yatafi kyauta a shekara me zuwa.

Zuwa yanzu sun masa fatshi £25m wanda hakan damace ga real madrid idan suna son daukarsa a watan junairu.

Anan muka kawo karshen labaran kuci gaba da kasancewa damu a shafin zazzaumedia.com.ng a kowacce rana.