About us            zazzaumedia.com.ng

Shafi ne da aka ginashi dominku shafi ne da zai ringa kawo muku labarai kala-kala cikin yarenku wato harshen Hausa.

Kuma shi wannan shafi yanada hadin gwiwa da kamfanin Adari global links.

Sannan kuma zamuyi aiki tukuru domin ganin mun faranta muku idan kunada wani korafi ko wani sharawa zaku iya tura mana sako kaitsaye ta Contact us.

Ko kuma lambar waya kamar haka
07068225921.